Jami'iyyar PDP mai mulki a jihar Filato ta lashe akasarin kujerun shugabannin kananan hukumomi a zaben da aka gudanar a ranar ...
Lauyoyin da ke wakiltar mawakin na hip-hop suna kokarin ganin an bayar da belinsa tun bayan kama shi da aka yi a ranar 16 ga ...
Yayin da yake tabbatar da kai hare-haren, Sanata Ali Ndume yace 'yan ta'addar sun kuma kona motocin soja 2 a wani harin ...
Gidajen man kamfanin NNPCL sun mayar da nasu farashin zuwa Naira 998 a jihar Legas da kuma Naira 1,030, a Abuja a jiya Laraba ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya yi nazari ne kan yadda ma'aurata za su hada kai don tallafa wa juna a zamantakewarsu.
A watan Yunin 2022, Shugaban Kasa Joe Biden ya gayyaci kusan kasashe 24 domin kaddamar da ayyanawar Los Angeles a kan kaura ...
Janaral Buba ya ce abin bakin ciki ne a ce mutanen da a baya suka dau makami suke yakar kasarsu, bayan sun a je makami sun ...
Ma’aikatar agajin gaggawa a Jamhuriyar Nijer ta sanar cewa sama da mutane 300 ne suka rasu wasu kusan 400 suka ji rauni ...
Sanarwar bata bayyana adadin wadanda suka mutu ba sai dai tace ana amfani da cibiyar "wajen kitsawa tare da kai hare-haren ta ...